Search

Home > Bakonmu a Yau > kungiyoyin farar hula sun taka muhimmiyar rawa wajen shimfiduwar demokradiya a Nijar
Podcast: Bakonmu a Yau
Episode:

kungiyoyin farar hula sun taka muhimmiyar rawa wajen shimfiduwar demokradiya a Nijar

Category: News & Politics
Duration: 00:03:27
Publish Date: 2018-11-12 20:00:00
Description: Yayin da ake cigaba da takun saka tsakanin gwamnat da kuma ‘yan adawa a Jamhuriyar Nijar dangane da batun yi wa dokokin zabe na kasar gyaran fuska, kungiyoyin fararen hula wadanda suka taka gagarumar rawa domin shimfida tsarin dimokuradiyya a kasar, sun bukaci ‘yan siyasar da su mayar da hankali kan makomar kasar a maimakon kare muradunsu na siyasa kawai. Alhaji Moustapha Kadi, daya daga cikin wadanda suka taka gagarumar rawa domin kafa gungun CNDP da ke sulhunta rikicin siyasa, ya ce bai kamata a manta da irin rawar da kungiyoyin fararen hular suka taka wajen girka dimokuradiyya a kasar ta Nijar ba.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
500+ Episodes
Eco d'ici Ec .. 8     7
200+ Episodes
Dandalin Fas .. 1     2