Search

Home > Bakonmu a Yau > Tsohon sarkin gwandu Mustapha Haruna Jokolo kan garkuwa da 'Yan mata biyu a Zamfara
Podcast: Bakonmu a Yau
Episode:

Tsohon sarkin gwandu Mustapha Haruna Jokolo kan garkuwa da 'Yan mata biyu a Zamfara

Category: News & Politics
Duration: 00:03:32
Publish Date: 2018-11-14 20:00:00
Description: Duk da matakin girke tarin Soji da Hukumomin Najeriya suka yi a jihar Zamfara da nufin samar da tsaro, al’amura masu alaka da garkuwa dama kisan jama’a na ci gaba da tsananta. Kusan garkuwar baya-bayan nan da ta tayar da hankalin al’ummar jihar bai wuce sace yaran nan mata ‘yan biyu da ‘yan bindigar suka yi ba, tare da neman a biyasu diyyar miliyan 150 kafin sakinsu duk kuwa da kasancewarsu marayu kuma masu karamin karfi. Tsohon sarkin gwandu Mustapha Haruna Jokolo na daga cikin wadanda ke yawan magana kan wannan batu ya kuma yi tsokaci kan hakan.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
500+ Episodes
Eco d'ici Ec .. 8     7
200+ Episodes
Dandalin Fas .. 1     2