Search

Home > Bakonmu a Yau > Mahamadu Gamace shugaban kungiyyar yan taxi ta syncotexi kan gangamin wayar da kai game da hadurran titi
Podcast: Bakonmu a Yau
Episode:

Mahamadu Gamace shugaban kungiyyar yan taxi ta syncotexi kan gangamin wayar da kai game da hadurran titi

Category: News & Politics
Duration: 00:04:00
Publish Date: 2018-11-15 20:00:00
Description: A wannan wata da muke ciki ne ake sa ran gudanar da gangamin taron wayar da kan jama’a game da hadurran ababen hawa a kaf nahiyar Afrika, al'amarin da ke haddaza asarar dubban rayukan jama’a galibi kuma matasa. Kan wannan batu ne kuma Sule Majer Rejeto ya tattauna da Mahamadu Gamace shugaban kungiyyar yan taxi ta syncotexi a birnin yamai na Jamhuriyar Nijar ga kuma tattaunawar ta su.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
500+ Episodes
Eco d'ici Ec .. 8     7
200+ Episodes
Dandalin Fas .. 1     2