Search

Home > Bakonmu a Yau > Sheik Dahiru Bauchi kan Maulidin Annabi Muhammad
Podcast: Bakonmu a Yau
Episode:

Sheik Dahiru Bauchi kan Maulidin Annabi Muhammad

Category: News & Politics
Duration: 00:02:49
Publish Date: 2018-11-19 20:00:00
Description: Yau ce ranar 12 ga watan Rabi’ul Awwal, ranar da Musulmi ke bikin murnar  haihuwar fiyayen hallita, Annabi Muhammad (S. A. W) wanda tsira da amincin Allah suka tabbata a gare shi. Tuni gwamnatin Najeriya da wasu kasashe suka bayar da hutu domin wannan rana. Wakilinmu a Bauchi, Ibrahim Muhammad Goje ya tattauna da Sheikh Dahiru Usman Bauchi, fitaccen malamin addinin Islama a Najeriya kan muhimmancin ranar Maulidi.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
500+ Episodes
Eco d'ici Ec .. 8     7
200+ Episodes
Dandalin Fas .. 1     2