Search

Home > Bakonmu a Yau > Abba Kiari Chetima kan yadda boko haram ta hallaka ma'aikatan Foraco 7 a garin Tumour na Jihar Diffa ta Nijar
Podcast: Bakonmu a Yau
Episode:

Abba Kiari Chetima kan yadda boko haram ta hallaka ma'aikatan Foraco 7 a garin Tumour na Jihar Diffa ta Nijar

Category: News & Politics
Duration: 00:03:21
Publish Date: 2018-11-21 20:00:00
Description: Wasu yan bindiga da ake zato yan kungiyar Boko Haram ne sun kashe wasu ma’aikata kamfanin Foraco 7 da ke aikin ginar rijiyoyin zamani a garin Tumour na jihar Diffa a jamhuriyar Nijar. Harin wanda 'yan kungiyar Boko Haram suka kai yau da asuba a garin na Tumour ya wakana ne a dai dai lokacin da jami’an tsaron da ke kula da kare lafiyar ma’aikantan kamfanin Foraco suka janye daga fadar magajin garin Tumour wurin da aka sauke ma’aikantan kamfanin na Foraco. Kan hakan ne kuma Abdoulaye Issa ya zanta da Abba Kiari Chetima, wani mazauni garin ga kuma yadda tattaunawar su ta kasance.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
500+ Episodes
Eco d'ici Ec .. 8     7
200+ Episodes
Dandalin Fas .. 1     2