Search

Home > Bakonmu a Yau > Alhaji Mohammed Uba Garba na hukumar hana fasakwauri ta kan iyaka da ke Seme kan kame haramtacciyar shinkafar da ake shirin shigar da ita Najeriya
Podcast: Bakonmu a Yau
Episode:

Alhaji Mohammed Uba Garba na hukumar hana fasakwauri ta kan iyaka da ke Seme kan kame haramtacciyar shinkafar da ake shirin shigar da ita Najeriya

Category: News & Politics
Duration: 00:03:49
Publish Date: 2018-11-22 20:00:00
Description: A Najeriya Hukumar hana fasakwauri da ke babbar kan iyakar kasar da Jamhuriyar Benin da ake kira mashigin Seme ta sanar da kame tarin haramtacciyar shinkafa da ake kokarin shigarwa Najeriyar daga ketare da kudinta ya tasamma biliyoyin naira. Alhaji Mohammed Uba Garba shine shugaban shiyyar Hukumar da ke Seme kuma ga abinda ya shaidawa Garba Aliyu Zaria.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
500+ Episodes
Eco d'ici Ec .. 8     7
200+ Episodes
Dandalin Fas .. 1     2