Search

Home > Bakonmu a Yau > Janar Idris Bello Danbazau, tsohon hafsan sojin Najeriya kan harin Matele
Podcast: Bakonmu a Yau
Episode:

Janar Idris Bello Danbazau, tsohon hafsan sojin Najeriya kan harin Matele

Category: News & Politics
Duration: 00:03:32
Publish Date: 2018-11-25 20:00:00
Description: Yan Najeriya na cigaba da bayyana takaicin su da kazamin harin da kungiyar book haram ta kai sansanin sojin Najeriya dake Matele a Jihar Barno, wanda yayi sanadiyar hallaka sojoji da dama. Wasu Yan kasar sun bukaci gudanar da bincike kan hari da kuma irin makaman da sojin Najeriya ke da shi, wasu na zargin gwamnati da sakaci, yayin da wasu ke neman mayar da harin siyasa. Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Janar Idris Bello Danbazau, tsohon hafsan sojin Najeriya akan harin.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
500+ Episodes
Eco d'ici Ec .. 8     7
200+ Episodes
Dandalin Fas .. 1     2