Search

Home > Bakonmu a Yau > Moussa Aksar kan bayanan da ke nuna tsaurin aikin Jarida a Jamhuriyar Nijar
Podcast: Bakonmu a Yau
Episode:

Moussa Aksar kan bayanan da ke nuna tsaurin aikin Jarida a Jamhuriyar Nijar

Category: News & Politics
Duration: 00:03:37
Publish Date: 2018-11-26 19:00:00
Description: Jamhuriyar Nijar na daya daga cikin kasashen da ake da dimbin kafafen yada labarai masu zaman kansu, to sai dai ana bayyana aikin jarida da cewa yana da matukar wuya a kasar. Moussa Aksar, mamallakin jaridar Evenement, daya daga cikin jaridun da ake bugawa a kasar, ya shahara sakamakon wallafa wasu bayanai da ke da matukar sarkakkiya, inda a shekarun baya ya taba kayar da tsohon shugaban Libya marigayi Mu’ammar Kaddafi a gaban kotu, kafin daga bisani ya wallafa wani labari dangane da cinikin jarirai wanda ya yi awon gaba da ‘yan siyasa da dama, tare da tilasta wa wasu yin hijira domin barin kasar. Na zatan da Moussa Aksar dangane da wadannan batutuwa, ga kuma zantawarmu.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
500+ Episodes
Eco d'ici Ec .. 8     7
200+ Episodes
Dandalin Fas .. 1     2