Search

Home > Bakonmu a Yau > Dr Maina Bukar Kartey kan jawabin neman afuwar shugaba Macron ya gabatar
Podcast: Bakonmu a Yau
Episode:

Dr Maina Bukar Kartey kan jawabin neman afuwar shugaba Macron ya gabatar

Category: News & Politics
Duration: 00:03:32
Publish Date: 2018-12-10 20:00:00
Description: Shugaban Faransa Emmanuel Macron ya baiwa al’ummar kasar hakuri kan wasu kalaman sa da yace sun harzuka jama’a zuwa yin zanga-zangar da aka samu a kasar. Shugaban ya kuma bayyana shirin karin albashi ga ma’aikata. Wannan ya biyo bayan kazamar zanga zangar da aka kwashe kwanaki anayi wadda ta haifar da asarar dukiya da jiukkata jama’a. Dangane da jawabin shugaban, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Dr Maina Bukar Kartey na Jami’ar Yammai, wanda yayi tsokaci kan jawabin na shugaba Macron.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
500+ Episodes
Eco d'ici Ec .. 8     7
200+ Episodes
Dandalin Fas .. 1     2