Search

Home > Bakonmu a Yau > Malisar dokokin Nijar ta bukaci gwamnati ta kwato mata da yaran da Boko Haram ta yi garkuwa da su
Podcast: Bakonmu a Yau
Episode:

Malisar dokokin Nijar ta bukaci gwamnati ta kwato mata da yaran da Boko Haram ta yi garkuwa da su

Category: News & Politics
Duration: 00:03:27
Publish Date: 2018-12-12 20:00:00
Description: A jamhuriyyar Nijar, bayan da ministan tsaron kasar Kalla Muntari, ya yiwa majalisar dokokin kasar bayani kan yanayin tsaro da yankun Diffa da Tillabery dake fama da tashe tashen hankullan kungiyoyin dake ikararin jihadin musulunci da makama. Majalisar dokokin ta bukaci gwamnati ta gaggauta nemo mata da kananan yaran da ‘’yan Boko-Haram suka sace a Garin Ingalewa da Tumur na jahar Diffa. A kan haka ne, Sule Maje Rejeto ya yi fira da dan majalisar dokokin Lamido Mummuni Haruna, domin jin irin shawarwarin da suka ba wa gwamnatin.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
500+ Episodes
Eco d'ici Ec .. 8     7
200+ Episodes
Dandalin Fas .. 1     2