Search

Home > Bakonmu a Yau > Hon Masani Koranney na jam’iyyar MPN kan kasafin kudin Nijar na 2019
Podcast: Bakonmu a Yau
Episode:

Hon Masani Koranney na jam’iyyar MPN kan kasafin kudin Nijar na 2019

Category: News & Politics
Duration: 00:03:30
Publish Date: 2018-12-12 20:00:00
Description: Majalisar dokokin Jamhuriyar Nijar ta amince da kasafin kudin kasar na shekara ta 2019, a daidai lokacin da kungiyoyin fararen hula ke ci gaba da nuna adawa kan wasu daga cikin tsare-tsaren da ke kunshe cikin kasafin kudin kasar na shekarar da ke gaf da kawo karshe. ‘Yan adawa sun yi zargin cewa kasafin na shekara mai zuwa na kunshe da sabon haraji a kan talakawa, yayin da a daya bangare aka rage yawan kudaden da aka saba bai wa bangaren ilimi da na kiwon lafiya. Hon Masani Koranney, ya fito ne daga jam’iyyar adawa ta MPN Kishin Kasa, yayi tsokaci akan halin da ake ciki yayin zantawa da Abdoulkarim Ibrahim Shikal.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
500+ Episodes
Eco d'ici Ec .. 8     7
200+ Episodes
Dandalin Fas .. 1     2