Search

Home > Bakonmu a Yau > Sakataren tsare tsare na kungiyar manoman Najeriya, Alhaji Muhammad Magaji kan matakin gwamnati na dakatar da biyan kudade ga masu shigar da takin zamani kasar
Podcast: Bakonmu a Yau
Episode:

Sakataren tsare tsare na kungiyar manoman Najeriya, Alhaji Muhammad Magaji kan matakin gwamnati na dakatar da biyan kudade ga masu shigar da takin zamani kasar

Category: News & Politics
Duration: 00:03:50
Publish Date: 2018-12-13 20:00:00
Description: Gwamnatin Najeriya ya sanar da wani shiri na dakatar da bai wa masu shiga da takin zamani kasar kudade, matakin da zai dakile shigar da takin ga manoma. Tuni masana harkar noma suka tashi tsaye su na sukar matakin, ganin yadda kamfanonin takin da ake da su yanzu haka ba za su iya samar da wadataccen takin ga manoma ba. Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Sakataren tsare tsare na kungiyar manoman Najeriya, Alhaji Muhammad Magaji, kuma ga yadda zantawar su ta gudana.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
500+ Episodes
Eco d'ici Ec .. 8     7
200+ Episodes
Dandalin Fas .. 1     2