Search

Home > Bakonmu a Yau > Muhammadu Magaji Sakataren tsare-tsare na kungiyar manoman Najeriya kan taron manoman Yankin Arewa maso Gabashin kasar
Podcast: Bakonmu a Yau
Episode:

Muhammadu Magaji Sakataren tsare-tsare na kungiyar manoman Najeriya kan taron manoman Yankin Arewa maso Gabashin kasar

Category: News & Politics
Duration: 00:03:38
Publish Date: 2018-12-20 20:00:00
Description: Kungiyar manoma reshen Yankin Arewa maso Gabashin Najeriya tare da hadin gwiwar jami’an kula da aikin noma na Jihohi da gwamnatin tarayya, sun gudanar da taro garin Damaturu domin nazari kan harkar noma a Yankin. Taron ya mayar da hankali kan ci gaba da kuma matsalolin da manoman Yankin suka fuskanta a wannan shekara, sai kuma hanyoyin magance su. Nura Ado Suleiman ya tattauna da Sakataren tsare tsaren kungiyar manoman kasar da ya fito daga yankin, Alh Muhammad Magaji.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
500+ Episodes
Eco d'ici Ec .. 8     7
200+ Episodes
Dandalin Fas .. 1     2