Search

Home > Bakonmu a Yau > Manjo Janar Yusuf Tukur Burutai kan halin da ake ciki a yaki da Boko Haram
Podcast: Bakonmu a Yau
Episode:

Manjo Janar Yusuf Tukur Burutai kan halin da ake ciki a yaki da Boko Haram

Category: News & Politics
Duration: 00:03:12
Publish Date: 2018-12-23 20:00:00
Description: Shugaban rundunar sojin Najeriya Janar Tukur Yusuf Burutai, ya yi wa Editocin kafafen yada labarai da ke kasar karin bayani kan halin da ake ciki dangane da yakin da su ke yi da kungiyar Boko Haram, matsalolin da su ke fuskanta da kuma kalubalen da ke gabansu. A zantawarsu da Bashir Ibrahim Idirs, Janar Tukur Burutai ya ce ba wata karamar hukuma da ke hannun ‘yan Boko Haram a Najeriya, ga dai yadda zantawar ta su ta gudana.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
500+ Episodes
Eco d'ici Ec .. 8     7
200+ Episodes
Dandalin Fas .. 1     2