Search

Home > Bakonmu a Yau > Alhaji Sulaiman Garba Krako Saminaka kan matakin Amurka na neman kasashe su rika biyanta kafin basu tsaro
Podcast: Bakonmu a Yau
Episode:

Alhaji Sulaiman Garba Krako Saminaka kan matakin Amurka na neman kasashe su rika biyanta kafin basu tsaro

Category: News & Politics
Duration: 00:03:35
Publish Date: 2018-12-26 20:00:00
Description: Shugaban Amurka Donald Trump ya sanar da aniyar kasar ta kawo karshen rawar da ta ke takawa a matsayin ‘yan sandar duniya, in da ya ke cewa, akwai bukatar kasashe su biya kudade kafin Amurkan ta ba su tsaro. Trump ya bayyana haka ne a yayin ziyarar ba-zata da ya kai wa dakarun Amurka da ke Iraqi, kuma ya bayar da tabbacin cewa, ba zai janye dakarun ba kamar yadda ya yi a Syria. Sai dai tuni masharhanta kan al’amuran siyasa suka alakanta ziyarar Trump da wani yunkurin wanke kanshi daga caccakar da ake yi masa a ciki da wajen kasar, kamar yadda za ku ji karin bayani a hirar da Abdurrahman Gambo ya yi da Alh. Sulaiman Garba Krako Saminaka da ke fashin bakin siyasa a Amurka.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
500+ Episodes
Eco d'ici Ec .. 8     7
200+ Episodes
Dandalin Fas .. 1     2